Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin ranar nuna al'adun kabilar Tubawa a sassan Duniya- 2

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado da ke zuwar muku kowanne mako tare da Abdoulaye Issa a wannan karon ya dora ne kan bikin kabilar tubawa da ya zo muku a makon jiya, kabilun da ke da matukar tasiri a kasashen Najeriya da Nijar.

Wani yankin a jamhuriyar Nijar.
Wani yankin a jamhuriyar Nijar. AP - Jerome Delay
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.