Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda aka gudanar da bikin ranar Hausa cike kayatarwa fiye da shekarun baya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali kan yadda aka gudanar da bikin ranar Hausa ta Duniya wanda a wannan karon ya gudana a kusan dukkanin kasashen yammacin Afrika da na Sahel baya ga Hausawan da ke zaune a wajen nahiyar Afrika da suka gudanar da nasu bikin na musamman.

Wasu makadan Hausawa.
Wasu makadan Hausawa. Rfi HAUSA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.