Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Lalacewar tarbiyya a tsakanin matasan Hausawa saboda kwaikwayon al'adun ketare

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan lalacewar tarbiyya a tsakanin al'umma matsalolin da ake dora alhakinsu kan kwaikwayon dabi'un ketare a kasashen Hausawa.

Wasu yaran Hausawa.
Wasu yaran Hausawa. Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.