Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Alakar Barebari da turare wadda ta zama tamkar al'ada

Wallafawa ranar:

Kamar dai yada muka saba a cikin Shirin za mu  dubo halakar da ke tsakanin   babar-bare da batun da ya shafi amfani da turare. Bayan haka shirin ya duba yadda auren kabilar Tubawa yake a al'adance.

A duk inda kabilar Barebari suke, an san su da mu'ammala da turare, na ruwa ko na wuta.
A duk inda kabilar Barebari suke, an san su da mu'ammala da turare, na ruwa ko na wuta. © Galimard
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.