Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tasirin fasahar AI wajen samar da sauyi ga al'adun gargajiya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali game da tasirin da sabuwar fasahar AI ta sanya na'urori basirar dan adam za ta yi ga tsarin al'adun gargajiya.

Fasahar AI za ta bayar da gagarumar gudunmawa wajen adana kayakin tarihi.
Fasahar AI za ta bayar da gagarumar gudunmawa wajen adana kayakin tarihi. AFP - OLIVIER MORIN
Talla

Baya ga gudunmawar da fasahar ta AI ko kuma Artificial Intelligence za ta bayar wajen adana kayakin tarihi ana ganin za kuma ta taimaka matuka wajen dakile tarin al'adu ko kuma harsuna daga bacewa.

Bayanai na nuna cewa wannan fasaha da ake sanya na'urori basirar dan adam za ta bunkasa sassan da suka shafi musayar al'adu tsakanin kabilu daban.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.