Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda wasan Tabastaka ke taka rawa a fannin zaman lafiya a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin "Al'adunmu na Gado" a wannan makon ya yi duba ne akan yadda wasan gargajiya na Tabastaka ke ta ka rawa wajen abinda ya shafi zaman lafiya a yankunan Damagaram da kuma Zindar.Haka nan kuma, shirin ya duba yadda al'ummar Hausawa suka rungumi abincin al'adar al'ummar kasar Ghana.Shirin bai tsaya nan ba sai da ya leka tarayyar Najeriya, inda ya kawo yadda aka gudanar da bikin nadin sabon Sarkin Kwantagora a jahar Niger da ke tsakiyar kasar.

Makadan kasar Hausa a yankin Arewacin Najeriya.
Makadan kasar Hausa a yankin Arewacin Najeriya. www.britannica.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.