Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

An yi bikin nadin sarautar Sarkin Dogarawa na garin Tahoua

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon ya tattauna akan bikin nadin sarautar garin Dogarawa da ke jihar Tahoua a Jamhuriyar Nijar.

Wani mutum a kasar Hausa, yayin busa kakaki.
Wani mutum a kasar Hausa, yayin busa kakaki. Pinterest / Irene Becker
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.