Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Nadin sabon Sarki a garin Mayahe a Maradi karon farko a shekaru 70

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adun mu na gado a wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya yi tattaki zuwa garin Maradi na Jamhuriyyar Nijar inda ya yi mana duba kan bikin nadin Isa Gado a matsayin sabon sarkin Mayahe, nadin da ke zuwa bayan mutuwa Mai martaba Sarki Gado Sabo da ya shafe shekaru 71 a karagar mulki. A yi saurare Lafiya.

Guda cikin Masarautun gargajiya a yankin Hausawa.
Guda cikin Masarautun gargajiya a yankin Hausawa. © RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.