Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tasirin Masarautar Birtaniya ga Masarautun nahiyar Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan tasirin Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ga masarautun nahiyar Afrika, la'akari da kasancewar masarautarta daddiya kuma abar koyi ga galibin masarautun Duniya ta fuskar rike al'adu da dabbaka su.

Sarauniya Elizabeth ta biyu.
Sarauniya Elizabeth ta biyu. AP - Markus Schreiber
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.