Isa ga babban shafi

Yadda Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bikin ranar samun 'yancin kai

Ranar uku ga watan Agustan kowacce shekara Jamhuriyar Nijar ke gudanar da bikin cika samun yancin kai daga Turawan mulkin mallaka.

Akan dasa bishiyi a sassan kasar a wani bangare na yaki da kwararar hamada
Akan dasa bishiyi a sassan kasar a wani bangare na yaki da kwararar hamada iaea.org
Talla

Kamar yadda aka saba, kasar na amfani da wannan dama wajen wayar da kan al'ummar kasar muhimmacin dasa bishiyu da nufin shawo kan matsalar kwararar hamada.

Yanzu haka kasar ta gudanar da bikin cika shekaru 62 da samun 'yancin kai daga kasar Faransa.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Umar Sani daga Agadez.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.