Isa ga babban shafi
Rahotanni-Nijar

Gurgusowar hamada na barazana ga wasu yankunan Jamhuriyar Nijar

Yayin da duniya ke yaki da gurgusowar hamada da ke cinye filayen noma da muhallin jama’a ta hanyoyi da dama, a yanzu haka yankuna da dama a kasar Niger na fuskantar barazanar gurgusowar hamadar da kamfar ruwan sama da ke hana su samun albarkatun damina wadatacce, al’amarin da ke haddasa karancin abinci. Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya leka Garin Sabon Gari na karamar Hukumar Hamdara mai fama da barazanar gurgusowar hamada, ga kuma rahoton da ya hada mana.

Wani yanki da ke fuskantar barazanar gurgusowar hamada.
Wani yanki da ke fuskantar barazanar gurgusowar hamada. AP - Leo Correa
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.