Isa ga babban shafi

Yadda matsalar sare itace ke haddasa kwararowar hamada a Nijar

A Agadez da ke Jamhuriyar Nijar, ayyukan da dan Adam ke yi a doran Kasa na ci gaba da haifar fari da gurgusowa hamada a wasu yankuna. Sare itace barkatai don anfanin yau da kullum, aikin hakar zinari da wasu ayyukan da ke gurbata muhalli na sahun gaba wajen janyo matsalar ta kwarowar Hamada, lamarin da ya sa mazauna karkara suka fara bayyana fargabarsu. Wakilimu Omar Sanni daga Agadez ya aiko mana da wannan rahoto

Masana na alakanta dabi'ar sare ita ce a matsayin kan gaba da ke haddasa gurgusowar hamada a kasar ta Nijar.
Masana na alakanta dabi'ar sare ita ce a matsayin kan gaba da ke haddasa gurgusowar hamada a kasar ta Nijar. PEDRO ARMESTRE / AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.