Nijar-Noma
sauyin yanayi na barzana ga noma a Nijar
A Jamhuriya Nijar, fannin noma da kiwo wadanda ke zaman hanyoyin da Kasar ke samun kudaden shiga, na fuskantar manyan matsaloli masu nasaba da sauyin yanayi.Bayanan da mahukunta suka fitar na nuni da cewar a shekara da ta wuce an fuskanci matsala karancin abinci dabbobi da kuma gibi Na 2/3 Na albarkatun gona ta sanadiyar ambaliya ruwa da gurgusowa hamada.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:04