Nijar
Nijar ta bai wa 'yan gudun hijira 800 takardun zama a kasar
Cikin dubban ‘yan gudun hijirar kasashen Afirka da ke rayuwa a wani sansani da ke Agadez na arewacin Jamhuriyar Nijar, gwamnatin kasar ta bai wa mutuane kusan 800 daga cikinsu cikakkun takardun da ke ba su damar zaunawa a kasar cikin ‘yanci da walwala.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:58
Talla
Wanan ya biyo bayan jerin bore da 'yan gudun hijra suka sha yi don nuna rashin amincewa da abin da suka kira jan kafar da mahukuntan kasar ke yi wajen kin ba su irin wannan damar kamar dai yadda ka’idojin Majalisar Dinkin Duniya suka tanada.
Ga rahoton Umar Sani daga Agadas
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu