Isa ga babban shafi
Nijar

Karuwar rigingimin mallakar filaye da gidaje ya sa Nijar laluben mafita

Sakamakon karuwar Jama’a da rigingimun da suka dabaibaye maganar filaye da batun tsara birane a Nijar daidai da zamani, gwamnati ta fitar da sabon tsarin kafa kwamitoci a kowace jiha don aikin awon filaye, batun gina gidaje da tsara birane. Salisu Isa ya duba mana wannan batu ga kuma rahotonsa daga Maradi

Wani yanki na birnin Yamai fadar gwamnatin Nijar.
Wani yanki na birnin Yamai fadar gwamnatin Nijar. Souleymane AG ANARA AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.