Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matakin gwamnatin Plateau na rage kudin takardun mallakar fili da gidaje

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba ya yada zango jihar Plateau da ke arewacin Najeriya, inda gwamnatin jihar, ta amince da rage kudin yin takardun mallakar gidaje da filaye da kashi 50, don bai wa jama’a damar samunsu cikin sauki.

Gwamnatin jihar Pulato ta karya farashin takardun mallakar muhallan ne don baiwa jama'a damar mallaka.
Gwamnatin jihar Pulato ta karya farashin takardun mallakar muhallan ne don baiwa jama'a damar mallaka. JOE RAEDLE GETTY IMAGES NORTH AMERICA/AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.