Isa ga babban shafi
Nijar-Faransa

'Yan adawar Nijar sun soki gwamnati kan tare motocin Faransa a Tera

Sakamakon matsalolin tsaron da suka addabi Jamhuriyar Nijar da kuma harin da aka kai wa tawagar motocin Faransa da ke wucewa ta cikin kasar, shugaban 'yan adawa kuma tsohon shugaban kasa Mammane Ousmane ya kira taron manema labarai, inda ya bayyana damuwa da abinda ya kira shirun da gwamnatin kasar ke yi akai. Rakia Arimi na dauke da rahoto akai.

Akalla mutane 3 suka mutu yayinda wasu 18 suka jikkata a farmakin fararen hula kan tawagar motocin yakin na Faransa.
Akalla mutane 3 suka mutu yayinda wasu 18 suka jikkata a farmakin fararen hula kan tawagar motocin yakin na Faransa. © OLYMPIA DE MAISMONT / AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.