Isa ga babban shafi
Nijar-Libya

Ziyarar Firaministan Libya a Jamhuriyyar Nijar kan kasuwanci

Firaministan Libya Abdulhamid Dbeiba da ke jagorancin wata tawagar manyan yan kasuwar kasar da kuma wata tawagar ministocin cikin gida dana ma’adanan kasar Algeria na gudanar da wata ziyara a Jamhuriyar Nijar da nufin inganta kasuwanci musaman bangaren man fetur da ma’adanan karkashin kasa, da ake ganin kasashen na son amfani da Nijar ne don cimma makekiyar kasuwar tarayyar Najeriya mai kumshe da mutane  sama da miliyon dari biyu Salisu Isa wakilinmu na Maradi ya aiko mana da wannan rahoton.

Firaministan Libya Abdulhamid Dbeiba.
Firaministan Libya Abdulhamid Dbeiba. DANIEL LEAL-OLIVAS AFP/File
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.