Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheikh Gamkale: Mayar da 'yan gudun hijira Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar, yanzu haka gwamnatin kasar ta mayar da dubban mutane zuwa garuruwansu na asali bayan da suka yi hijira saboda dalilai na rashin tsaro.

Wasu 'yan gudun hijira.
Wasu 'yan gudun hijira. AFP Photo/Sia Kambou
Talla

Gwamnatin kasar dai ta ce za a ci gaba mayar da wasu karin dubban ‘yan gudun hijira zuwa garuruwansu matukar dai lamurran tsaro suka inganta.

Sheikh Malam Hassan Malam Gamkale, mai sharhi ne kan lamurran yau da kullum, ya zayyana irin matakan da tsaron da ya kamata a dauka don kare rayuka da kuma dukiyoyinsu.

Ku latsa alamar sautin domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.