Isa ga babban shafi
Nijar

Rahoto kan yadda rabon tallafin abincin gwamnati ya gudana a Nijar

Wasu mazauna Maradi sun gabatar da tarin korafe-korafe kan yadda suka ce son rai ya dabaibaye tsarin rabon abincin gwamnati ton dubu 3 da hukumomin Jihar suka raba na tallafin wadanda ambaliya da fari ya shafa. kamar yadda za kuji a rahotan Salissou Issa.

Wata mata tare da yaranta a kauyen Tamou dake wajen birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar.
Wata mata tare da yaranta a kauyen Tamou dake wajen birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar. ASSOCIATED PRESS - TAGAZA DJIBO
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.