Isa ga babban shafi
Nijar

An karkare taron matasan Afirka a Jamhuriyar Nijar

A Jamhuriyar Nijar, an kawo karshen Taron Matasan Afirka wanda ya mayar da hankali kan matsalar sauyin yanayi da kyautata tsaro da kuma kiwon lafiya a nahiyar Afirka, wanda ya gudana a Agadez na kasar.Taron ya samu halartar matasa sama da 500 daga kasashen nahiyar fiye da 10. Daga Agadez, Kuna iya latsa alamar sauti don sauraron rahoton da wakilinmu Umaru Sani ya aiko mana.

Cibiya kawancen raya al'dun Faransa da Nijar
Cibiya kawancen raya al'dun Faransa da Nijar jeunesseduniger
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.