Isa ga babban shafi
Nijar - Sallah

Yadda akayi bukuwan sallah karama a Nijar

A jamhuriyar Nijar, yau al'umma suka gudanar da bukukuwan sallah karama bayan da  a jiya aka ga jinjirin watan shawwal a sassa da dama na kasar.

Shugaban jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed da wasu mukarrabansa yayin sallar idi a babban masallacin Niamey 12 ga watan Mayun 2021
Shugaban jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed da wasu mukarrabansa yayin sallar idi a babban masallacin Niamey 12 ga watan Mayun 2021 © Presidence du Niger
Talla

Kamar yadda za'aji cikin wannan rahoto na Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya yi mana dubi a game da yadda ake gudanar da bukukuwan sallar ta bana, musamman lura da halin na rashin tsaro da kuma hare-haren ‘yan bindiga a wasu yakunan kasar.

Shugaban jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed da wasu mukarrabansa yayin sallar idi a babban masallacin Niamey 12 ga watan Mayun 2021
Shugaban jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed da wasu mukarrabansa yayin sallar idi a babban masallacin Niamey 12 ga watan Mayun 2021 © Presidence du Niger

Firaministan Nijar Ouhoumoudou Mahamadou, ne ya sanar da ganin jinjirin watan a sassan kasar kusan 10, ciki har da yankunan da ke makwabtaka da Najeriya wadda sai gobe zata yi nata sallar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.