Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar ta gurfanar da shugaban ‘yan adawa Amadou Djibo a gaban kotu

Hukumomin Jamhuriyar Nijar sun gurfanar da shugaban ‘Yan adawa Amadou Djibo Ali wanda ya kwashe kwanaki 5 a gidan yari a gaban kotu, inda ake tuhumar sa da laifin yunkurin kifar da gwamnatin shugaba Muhammadou Issofou.

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou. ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Lauyan sa Marc Le Bihan ya ce an dai kama Amadou Ali ne tun ranar alhamis inda aka tsare shi a gidan yarin Yammai.

Falke Basharou, daya daga cikin shugabanin 'Yan adawa ya bayyana fatar su na ganin kotun ta saki Amadou Ali ranar juma’a da za’a sake zaman kotun.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.