Isa ga babban shafi
Nijar

Hukuma tana rusa haramtattun wuraren kasuwanci a Yamai

Hukumomi a birnin Yamai dake jamhuriyar Nijar suna ci gaba da fasa shaguna, rumfuna da kuma sauran wuraren kasuwanci, wadanda suka ce an gina ba bisa ka’ida ba a birnin na Yamai.Wannan dai ba shi ne karo na farko ba da hukumomi a birnin na Yamai ke rusa irin wadannan wurare na kasuwanci, kafin daga bisani su bawa jama’a izinin sake ginawa, kafin kuwa wata gwamanatin ta zo ta sake rusawa. 

Wajen saida abinci a Yamai
Wajen saida abinci a Yamai RFI/Marie-Pierre Olphand
Talla

02:51

CORRESP-NIGER-LYDIA-2016-08-30

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.