Nijar
An kona wuraren ibadar Kiristoci a Nijar
‘Yan sanda a Jamhuriyar Nijar sun ce akalla Mujami’u 45 aka kona, a zanaga-zangar da aka gudanar a birnin Yamai domin nuna adawa da mujallar Charlie Hebdo ta Faransa da ta ci zarafin musulmi. Zanga-zangar ta janyo hasarar rayukan mutane 10 tare da jikkata kimanin 128. Yanhu haka gwamnatin Nijar ta kafa kwamitin domin taimakawa wadanda abin ya shafa. Daga birnin Yamai Lydia Addo ta aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: An kona wuraren ibadar Kiristoci a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu