Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar na nazarin gina sabbin hanyoyi a Maradi

A Jamhuriyar Nijar akwai wani Yunkuri da gwamnatin kasar ke yi, na samar da hanyoyi a yankunan karkara musamman a Jahar Maradi domin sauwaka ma al’umma yin zirga-zirga musamman manona da ‘Yan kasuwa. Akwai taro da Ma’aikatar ayyuka a Nijar ta gudanar a Maradi domin tantance hanyoyin da ke bukatar gyara da inda kuma ya dace a gina sabbi, kamar yadda zaku ji a cikin rahoton da Salissou Issa daga Maradi ya aiko.

Garin Agadez a Jamhuriyyar Nijar
Garin Agadez a Jamhuriyyar Nijar AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO
Talla

03:07

Rahoto: Nijar na nazarin gina sabbin hanyoyi a Maradi

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.