Isa ga babban shafi
Nijar

Amurka ta ƙaddamar da atisayen dakaru a Nijar

An ƙaddamar da atisaye na hadin guiwar sojojin kasashen Amurka da Tarayyar Turai da Afrika karo na 6 mai suna FLINTLOCK da ya ƙunshi ƙasashen duniya kimanin 15 a ƙarkashin jagorancin sojojin Amurka. A cikin Rahoton Lydia Ado ta tattauna da ministan tsaro na Jamhuriyyar Nijar Karidjo Muhammadou.

Sojojin Nijar suna karbar horo daga dakarun Amurka a Maradi Jamhuriyyar Nijar a ranar 6 ga watan Afrilu 2007.
Sojojin Nijar suna karbar horo daga dakarun Amurka a Maradi Jamhuriyyar Nijar a ranar 6 ga watan Afrilu 2007. Wikipedia
Talla

01:27

Rahoto: Amurka ta ƙaddamar da atisayen dakaru a Nijar

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.