Najeriya ta gabatar da sunayen 'yan wasa 40 da ake saran su je gasar AFCON
Najeriya – Mai horar da 'yan wasan Super Eagles na Najeriya, Jose Peseiro ya gabatar da sunayen 'yan wasa 40 da yake so ya gwada kafin samun 22 da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin Afirka da zai gudana a shekara mai zuwa.
Wallafawa ranar:
Daga cikin sunayen 'yan wasan da zasu taka kwallo a kasar Cote d'Ivoire, akwai kaftin Ahmed Musa da Moses Simon da Victor Osimhen da Victor Boniface da Zaidu Sanusi da kuma Umar Sadiq.
Sanarwar da hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta gabatar ya nuna cewar, daga cikin masu tsaron gida akwai:
Adebayo Adeleye
Amos Obasogie
Christian Nwoke
Francis Uzoho
Stanley Nwabali
Masu tsaron baya
Bright Osayi-Samuel
Bruno Onyemoechi
Calvin Bassey
Chidozie Awaziem
Jamilu Collins
Jordan Torunarigha
Kenneth Omeruo
Kelvin Akpaguma
Ola Aina
Semi Ajayi
Tyronne Ebuehi
William Trust-Ekong
Zaidu Sanusi
'Yan wasan tsakiya
Alex Iwobi
Alhassan Yusuf
Fisayo Dele-Bashiru
Frank Onyeka
Kelechi Nwakali
Joe Aribo
Raphael Onyedika Nwadike
Wilfred Ndidi
'Yan wasan gaba
Ademola Lookman
Ahmed Musa
Cyriel Dessers
Emmanuel Dennis
Kelechi Ihennacho
Moses Simon
Nathan Tella
Paul Onuachu
Samuel Chukwueze
Terem Moffi
Umar Sadiq
Victor Boniface
Victor Osimhen
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu