Isa ga babban shafi
RAHOTO

Kwangilar gina tashar jiragen sama a Zamfara ta bar baya da kura

Gwamnatin jahar Zamfara da ke shiyar Arewa maso Yammacin Najeriya, kaddama ta yi zafi tsakanin tsohon gwamnan jahar Bello Matawalle da sabon gwamna Dauda Lawal, kan aikin gina filin sauka da tashin jiragen sama a jahar, wanda tsohuwar gwamnatin Matawalle ta bada aikinsa. Gwamnatin Dauda Lawal ta yi zargin an tafka almundahana akan batun, zargin da tuni Matawalle ya karyata.

Kofar shiga tashar jiragen sama ta Zamfara da gwamnatin Matawalle ta bada aikin ginawa.
Kofar shiga tashar jiragen sama ta Zamfara da gwamnatin Matawalle ta bada aikin ginawa. © Daily Trust
Talla

Faruk Muhammad Yabo ya duba yadda takaddamar take tare da jin ra'ayin al'ummar jahar ta Zamfara.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.