Adamawa
Hatsarin jiragen ruwa na neman zama ruwan dare a sassan Najeriya
Hatsarin kwale kwale ko kuma jirgin ruwa a Najeriya sannu a hankali na neman zama ruwan dare, inda a kowacce shekara ake samun wadanda ke nutsewa tare da salwantar da rayukan jama’a a sassan kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:03
Talla
Sai dai har ya zuwa wannan lokaci babu wani kwakwaran mataki da mahukunta suka dauka akan yadda za’a inganta sufuri domin kare lafiya.
Daga Yola inda aka samu irin wadannan hadurra har guda biyu a makon jiya, Ahmad Alhassan ya duba mana wannan batu, ga kuma rahoton da ya aiko mana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu