Isa ga babban shafi

Tallafin Uwargidan shugaban Najeriya ya bar baya da kura a Filato

Fulani makiyaya a jihar Filato da ke Najeriya sun koka a bisa kokarin mayar da su saniyar ware da suka ce gwamnati na yi kan amfana da tallafin naira miliyan 500 da Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Remi Tinubu, ta bayar, don rabawa iyalai 500, wadanda rikicin watannin baya bayan nan da ya barke a sassan jihar ya rutsa da su.

Wata kasuwa a Jos a babban birnin jihar Filato a Najeriya.
Wata kasuwa a Jos a babban birnin jihar Filato a Najeriya. © Daily Trust
Talla

Iyalan da za su amfana da tallafin dai za su karbi naira miliyan guda-guda ne kowannensu a kananan hukumomi shida da suka hada da Bassa, Barkin Ladi, Bokkos, Jos ta Kudu, Mangu da Riyom.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.