Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Solomon Dalung kan rikicin jihar Filato

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci jami’an tsaro da su gaggauta zakulo wadanda suke da hannu a rikicin Jihar Filato domin hukunta su, a daidai lokacin da kungiyoyi da dama ke bayyana damuwa da sake samun tashin hankali a jihar wadda tayi sanadiyar rasa dimbin rayuka. 

Jihar Filato na daga cikin jihohin da ke fama da rikicin kabilanci a Najeriyar.
Jihar Filato na daga cikin jihohin da ke fama da rikicin kabilanci a Najeriyar. © guardian
Talla

Dangane da wannan rikici, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon ministan wasannin, Solomon Dalung wanda ya fito daga Jihar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.