Isa ga babban shafi

Yadda rikicin addini da na kabilanci ke lakume rayuka da dama a jahar Filato

Yayin da aka samu sabuwar gwamnati a jihar Plateau da ke tarayyar Najeriya, yanzu haka shugabannin al’umma da suka hada da sarakunan gargajiya da kuma shugabannin addinai, na iya kokarinsu domin ganin an dawo da cikakkiyar yarda a tsakanin al’ummar jihar wadda ta yi kaurin suna saboda yawan tashe-tashen hankula. 

An sha kai hare-hare a kauyukan jihar Filato
An sha kai hare-hare a kauyukan jihar Filato Reuters/Carmen McCain
Talla

Ko a baya bayan nan, sai da daruruwan mutane suka rasa rayukansu a sanadiyar rikicin kabilanci da kuma na addini da ake fama da shi na jahar.

Wakilinmu a Jos Muhammad Tasiu Zakari, ya yi mana nazari a game da wannan batu, ga kuma rahoton da ya aiko mana. 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahotonsa.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.