Najeriya ta yi asarar dala biliyan 100 saboda ta'addanci - UNICEF
Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta kaddamar da wani sabon rahoto da ke nuna cewar a cikin shekaru 13 da aka yi ana fama da matsalolin tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya, an yi asarar da ta shafi tattalin arziki wadda ta haura dalar Amurka biliyan 100.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Kazalika rahoton ya nuna cewar ‘yan ta’adda sun shigar da akalla yara dubu5 da 537 cikin ayyukan ta’addanci daga shekarar 2017 zuwa 2021.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu daga Abuja, Mohammed Sani Abubakar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu