Isa ga babban shafi

Rahoto kan yadda 'yan bindiga ke kafa dauloli a jihar Sokoto ta Najeriya

A jihar Sokoton Najeriya wasu mazauna kauyukan kananan hukumomin Isa da Sabon Birni da ke a yankin gabashin jihar sun bayyana yadda yan ta'adda ke kokarin kafa dauloli a yankin rahotannin da ke zuwa dai dai lokacin da kiraye-kiraye ke ci gaba da tsananta na ganin gwamnati ta yi zaman sulhu da 'yan bindigar dajin. 

Yan bingida sun tashi kauyuka 70 a Sokoto.
Yan bingida sun tashi kauyuka 70 a Sokoto. Jakarta Globe
Talla

Cikin rahoton da wakilinmu Faruk Muhammad Yabo ya hada mana daga jihar ta Sokoto za kuji yadda ayyukan 'yan ta'addan ke ci gaba da tsananta kai hare-hare tare da satar mutane don neman fansa a gabashin jihar a bangare guda kuma suke mulkar al'umma duk da yadda gwamnati ke ikirarin yakarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.