Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Idi dan Chadi kan harin sabon birni da ya kashe mutane 40

Wallafawa ranar:

Yan ta’adda sun yiwa kimanin mutane 40 kisan gilla a yankin sabon birni na jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, harin da ke zuwa kwana guda bayan makamancinsa da kashe wasu sama da 20 al’amarin da ke ci gaba da tayar da hankulan jama’ar yankin. kan hakan Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Honorable Idi dan Chadi tsohon shugaban karamar hukumar ta sabon birni ga kuma yadda zantawarsu ta wakana.

Wani bangare na jihar Sokoto.
Wani bangare na jihar Sokoto. PIUS UTOMI EKPEI AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.