Sulhuntawa da 'yan bindiga ko ci gaba da yakar su, ina mafita?
An samu rarrabuwar kawuna tsakanin manyan kusoshin gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, bayan da wasu daga cikin shugabannin arewacin kasar suka ce hanya daya tilo da za a iya magance matsalar tsaro ita ce a share dazuzzukan ‘yan fashi, inda wasu kuma ke ganin ya kamata ayi musu afuwa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:31
Wannan dai na zuwa ne, daidai lokacin da arewa maso yammacin kasar ke fama da kalubalen 'yan fashin daji, da masu garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa.
jihohin Zamfara Katsina da Sokoto na daga cikin wuraren da wannan matsala ta fi kamari.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Shamsiyya Haruna ta gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu