Isa ga babban shafi

Majalisar dattijan Najeriya za ta binciki yadda aka jinginar da wasu filayen jirgin sama

Majalisar Dattawan Najeriya na shirin gudanar da bincike akan hanyoyin da aka bi wajen bada Jinginar filayen jiragen saman Abuja da Kano ga ‘yan kasuwa.

Filin jirgin saman Mallam Aminu Kano da ke Najeriya kenan.
Filin jirgin saman Mallam Aminu Kano da ke Najeriya kenan. © Wikipedia
Talla

Wannan yazo ne, sakamakon wani bincike da aka yi, wanda ya gano cewar, gwamnati na karbar Dalar Amurka biliyan guda da rabi ne kacal, yayin da a filin tashi da saukar Jiragen Saman Malam Aminu Kano kadai ake samun kudin shiga har Dala Amurka miliyan kusan 97 da rabi. 

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Muhammad Kabir Yusuf ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.