Isa ga babban shafi

Abin da ke jefa matasan Maiduguri cikin shaye-shayen kwayoyi

A kowace ranar 26 ga watan Yuni al'ummar duniya ke gudanar da bikin yaki da sha gami da fataucin muggan kwayoyi da nufin magance matsalar ta'ammuli da muggan kwayoyi da ke cutar da al'umma. 

Shaye-shayen muggan kwayoyi na cutar da rayuwar matasa.
Shaye-shayen muggan kwayoyi na cutar da rayuwar matasa. © rightforeducation.org
Talla

Wakilinmu daga birnin Maiduguri ya yi mana nazari kan wannan rana ta yaki da shaye-shayen muggan kwayoyi a sassan duniya, inda ya zanta da wasu kananan yara da suka shaida mana yadda suka tsunduma cikin ta'amulli da muggan kwayoyi.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahotonsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.