Isa ga babban shafi

Shugaba Buhari ya karrama Bola Tinubu da babbar lambar girma

A yau ne shugaban Njaeriya Muhammadu Buhari ya karrama sabon zababben shugaban Kasar, Bola Ahmed Tinubu da lambar girmamawa mafi girma ta kasar ta GCFR, yayin da ya karrama mataimakin shugaban, Kasheem Shatima da lambar GCON.

Lokacin da shugaba Buhari ke rataya wa Tinubu lambar yabon.
Lokacin da shugaba Buhari ke rataya wa Tinubu lambar yabon. © Niger presidency
Talla

Shugaba Buharin Ya nemi saban shugaban da cika Alkawarin day a daukarwa ‘Yan Najeriya.

A ranar 29 ga watan Mayun 2023 ne, za a rantsar da zzababbun shugabannin, bayan nasarar da suka samu a babban zaben kasar da aka gudanar a watan Fabrairu da kuma na gwamnoni da aka yi a watan Maris.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Kabiru Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.