Isa ga babban shafi

Har yanzu akwai yankunan da ke hannun Boko Haram a Najeriya - Rahoto

Al’ummomin kanana hukumomin Guzamala da Kukawa da ke jihar Borno a Najeriya, sun koka cewa har yanzu yankuna su na karkashin ikon mayakan Boko Haram.

Wasu 'yan gudun hijira a Maiduguri, wadanda rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a jihar Borno.
Wasu 'yan gudun hijira a Maiduguri, wadanda rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a jihar Borno. © REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Wannan dai ya saba da jami’an tsaro ke yi na cewa sun kwato dukkanin kananan hukumomi 17 da a baya ke karkashin ikon mayakan na Boko Haram, da ke ci gaba dda kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriyar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton binyaminu Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.