Isa ga babban shafi

An samu karuwar take hakkin dan adam a Najeriya a shekarar da ta gabata - Amnesty

Rahoton kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International na shekarar 2022 da ta fitar, ya nuna cewar a shekarar da ta gabata, an samu karuwar cin zarafin bil’adama da kuma matsalar tsaro a Najeriya. 

Amnesty ta zargi jami'an tsaron Najeriya da kungiyoyin Boko Haram da ISWAP da kuma 'yan bindigar daji da take hakkin dan adam.
Amnesty ta zargi jami'an tsaron Najeriya da kungiyoyin Boko Haram da ISWAP da kuma 'yan bindigar daji da take hakkin dan adam. REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Rahotonkungiyarta Amnesty International yaduba yadda matsalartsaro ta ke a kasashen da keyankinSaharacikihardaNajeriya, data doralaifintabarwarewartsaro a kasarkangazawargwamnati. 

Ta yila’akari da cewajami’atsarongwamnati da kumakungiyoyin da kedauke da makamai ne, ke da alhakinsabadukkanindokokinkasa da kasanakarehakkinbil’adama da kuma kai agaji. 

Rahotonyakumace, gwamnatinNajeriya ta gazawajenkarerayuka da dukiyaral’ummar ta dagabarazanarmayakanBoko Haram da ISWAP da kuma ta ‘yanbindigardaji. 

Amnesty International ta cejami’antsaronNajeriyaa kodayaushenasabahakkinbil’adama a yakin da sukeyi da masutadakayarbayamusamman a yankinArewamasogabshinkasar. 

Ta ce da damadagacikinyanNajeriya da kerayuwasansaninyangudunhijirana yin ta ne cikinmawuyacinhali. 

Harwayau, rahotonyaceyanjarida da masurajinkarehakkinbil’adama da kumayanadawayafuskantarcinzarafi a kasashenNajeriya da Kamaru da Habasha da Eswatini da Guinea da Mali da Mozambique da Senegal da kuma Zimbabwe. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.