Isa ga babban shafi
Najeriya

Yunkurin rushe gadar Kwankwasiyya a Kano ya haifar da cece-kuce

Yunkurin Gwamnatin Jihar Kano na rushe katafariyar gadar sama da Gwamnatin Rabiu Musa Kwankwaso ta gina da makudan kudade ya haifar da cece kuce a ciki da wajen Jihar.

Gadar Nasarawa dake birnin Kano a Najeriya
Gadar Nasarawa dake birnin Kano a Najeriya RFI Hausa
Talla

Ita dai gwamnatin kano tace zata dauki matakin ne saboda rashin ingancin aikin da kuma bukatar kare lafiyar jama’a.

Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron cikekken rahoton wakilin daga Kano Abubakar Isa Dandago.

03:03

Yunkurin rushe gadar Kwankwasiyya a Kano ya haifar da cece-kuce

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.