Isa ga babban shafi
Najeriya

Abubakar Shekau ya ce babu abinda ya same shi- Sakon bidiyo

Shugaban Kungiyar Boko Haram a Najeriya Abubakar Shekau ya fitar da wani sabon hoton  bidiyo inda yake barazanar fara kisan jama’a. 

Shugaban kungiyar Boko Haram Aboubakar Shekau
Shugaban kungiyar Boko Haram Aboubakar Shekau AFP PHOTO / BOKO HARAM
Talla

Sakon bidiyo yayi kurarin yana nan a raye kuma ba'a isa akashe shi ba sai ya kammala aikin da yake yi, kuma mutanensa na nan tangaran.

Bidiyon na mintoci 14 na biyo bayan wasu bayanai ne dake cewa an jikkata shi, kuma an kashe wasu na kusa dashi a wani wuri da suka taru suna addu'oi a jihar Borno.

A wannan shekara sau biyu ke nan yana fito da hoton bidiyo.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.