Isa ga babban shafi
Najeriya

Majalisun Najeriya za su gana da Buhari kan tattalin arziki

Shugaban majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara ya bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari da ya kira taron Majalisun kasar don yi musu bayani kan matsalar tattalin arzikin da ta addabi kasar.

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari REUTERS
Talla

Yayin da yake jawabi a zauren Majalisar, Dogara ya ce yana da matukar muhimmanci shugaban kasar ya yi wa  'yan Majaisu da al’ummar Najeriya bayani kan halin da ake ciki da kuma irin matakan da yake dauka.

An dade ana rade-radin cewar shugaban zai bukaci Majalisun sun ba shi damar kafa dokar ta baci don ceto tattalin arzikin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.