Isa ga babban shafi
Najeriya

Za'a inganta hanyoyi don bunkasa noma

Ganin cewa tarayyar Najeriya na fuskantar kalubale a fannin tattalin arziki, Shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ke kokarin karkata akalar kasar fannin noma.Ganin cewa dole ne a inganta hanyoyin safara kayan gona da kauyuka zuwa birane ya sanya gwamnatin tarayya waiwayar hanyar da ta tashi daga Jihar Sakkawato ta ratsa ta Kwantagora, ta kuma dangane da Legas.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS
Talla

03:00

CORRESPONDENT-SOKOTO ROAD-ECONOMY

El-Yakub Usman Dabai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.