Isa ga babban shafi
Najeriya

An raba gidajen sauro sama da Miliyan 2 ga mutanen Sokoto

A Kokarin yaki da cutar zazzabin cizon sauro da ke ci gaba da hallaka daruruwan mata da kananan yara a Najeriya, hukumomin lafiya sun soma aikin rarraba gidajen sauro masu dauke da magani inda aka Za'a rarraba wa mutane fiye da miliyan biyu da rabi a Jahar Sokoto wanda tuni aka soma, kamar yadda wakilin RFI Hassan Sahabi Sanyinnawal ya aiko da rahoto.

Gidan maganin sauro domin gujewa kamuwa da zazzabin Malaria
Gidan maganin sauro domin gujewa kamuwa da zazzabin Malaria Getty Images AsiaPac/Paula Bronstein
Talla

02:32

Rahoto: An raba gidajen sauro sama da Miliyan 2 ga mutanen Sokoto

Hassan Sahabi Sanyinnawal

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.