Isa ga babban shafi
Najeriya

Sarakunan Najeriya suna taro a Sokoto

An bude babban taron sarakunan gargajiya a Najeriya karo na 6 da ake gudanarwa a garin Sokoto. Taron ya hada sarakuna daga sassan kasar daban daban inda za su mayar da hankali game da matsalar tsaron da ya addabi yankin arewacin kasar. Daga Sokoto wakilinmu RFI Hassan Sahabi Sayinnawal ya aiko da Rahoto.

Sarkin Musulmin Najeriya Alh Saad Abubakar na 111
Sarkin Musulmin Najeriya Alh Saad Abubakar na 111
Talla

02:10

Rahoto: Sarakunan Najeriya suna taro a Sokoto

Hassan Sahabi Sanyinnawal

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.