Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnati na shirin haramta shigo da Shinkafa a Najeriya

Gwannatin Najeriya tace zata haramta shigowa da Shinkafa daga kasashen waje zuwa cikin kasar.
kuma haramcin zai soma ne daga shekara ta 2015 domin bunkasa noman Shinkafa a kasar wadda za'a ci a kuma sayar domin samun kudaden shiga.
 Wakilinmu na Sokoto Hassan Sahabi Sanyinnawal ya duba mana wannan batu a cikin Rahoton da ya aiko.

Noman Shinkafa a yankin Laos
Noman Shinkafa a yankin Laos Wikipedia
Talla

03:01

Rahoto: Gwamnati na shirin haramta shigo da Shinkafa a Najeriya

Hassan Sahabi Sanyinnawal

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.