Isa ga babban shafi
Najeriya

EFCC ta gano ma’aikatan Bogi sama da dubu 37 a Najeriya

Hukumar da ke yaki da cin hanci da Rashawa a Najeriya, EFCC ta ce, ta gano ma'aikatan gwamnatin tarayya na bogi dubu 37, 395 a takardar biyan albashi.

Shugaban Hukumar EFCC ta Najeriya Ibrahim Magu
Shugaban Hukumar EFCC ta Najeriya Ibrahim Magu
Talla

Shugaban hukumar Ibrahim Magu yace sun gano wadannan mutanen ne a wani aikin wayar da kai kan yaki da rashawa, lamarin daya sa kasar tayi asara kusan Naira biliyan daya.

Ko a baya dai, ministar kudin kasar, Kemi Adeosun, ta ce an gano dubban ma'aikatan bogi a kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.